iqna

IQNA

tashin hankali
A wata tattaunawa ta wayar tarho da ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan Lloyd Austin ya yi magana game da harin ramuwar gayya da Iran ta kai kan Isra'ila inda ya bayyana cewa Washington ba ta neman tada zaune tsaye.
Lambar Labari: 3490992    Ranar Watsawa : 2024/04/15

IQNA - Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta fitar da wata sanarwa da kakkausar murya inda ta yi kakkausar suka kan matakin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka dauka na kai wa Falasdinawa 'yan gudun hijira a Gaza wadanda suke jiran agajin abinci tare da daukar wannan laifi a matsayin tabo a fuskar bil'adama.
Lambar Labari: 3490733    Ranar Watsawa : 2024/03/01

Malamin Yahudawa Mai Adawa da yahudawan sahyoniya  a zantawa da iqna:
Khakham Aharon Cohen ya ce: Hanya daya tilo da za a kawo karshen zaman dar dar a yanzu ita ce yarjejeniya ta duniya na wargaza kasar sahyoniya ta Isra'ila cikin lumana, don maye gurbinta da kasar dimokuradiyya ga dukkan mazauna Palastinu, Yahudawa, Larabawa ko waninsu.
Lambar Labari: 3490037    Ranar Watsawa : 2023/10/25

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas, yayin da ta yi watsi da bayanan da babban sakataren MDD ya yi a baya-bayan nan game da tsayin dakan da al'ummar Palastinu ke yi da ya kira tashin hankali , ta jaddada cewa hakkinsu ne su kare kansu daga 'yan mamaya.
Lambar Labari: 3489820    Ranar Watsawa : 2023/09/15

New York (IQNA) Hukumar kare hakkin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Cin zarafi ko lalata bayanan zurfafan akidar mutane na iya sanya al'ummomi da kuma kara tada hankali.
Lambar Labari: 3489460    Ranar Watsawa : 2023/07/12

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan Musulunci ta duniya tare da hadin gwiwar jami'ar Columbia, ta kafa wata cibiya ta bincike da ilimi a fagen tattaunawa da zaman tare a tsakanin addinai.
Lambar Labari: 3488275    Ranar Watsawa : 2022/12/03

Tehran (IQNA) Masu amfani da shafukan sada zumunta sun yi Allah-wadai da yage Al-Qur'ani na wata dalibar makarantar sakandare hijabi a kasar Faransa tare da cin mutuncin hijabin ta.
Lambar Labari: 3488023    Ranar Watsawa : 2022/10/17

Tehran (IQNA) Benny Gantz, ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan ya yi wa kasar Labanon barazana a wata tattaunawa da ya yi da kafafen yada labaran wannan gwamnatin.
Lambar Labari: 3487909    Ranar Watsawa : 2022/09/25

Tehran (IQNA) Hukumar kare hakkin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi game da kazamin fadan baya-bayan nan da aka yi tsakanin Musulmi da Kiristocin Orthodox a kasar Habasha tare da yin kira ga hukumomi da su gudanar da bincike.
Lambar Labari: 3487265    Ranar Watsawa : 2022/05/08

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira da a kawo karshen kai ruwa rana da ake yi tsakanin yahudawa da kuma Falastinawa a birnin Quds.
Lambar Labari: 3485857    Ranar Watsawa : 2021/04/28

Bangaren kasa da kasa, makarantar Dodalas a kasa Birtaniya ta gayyaci wani mai fadakarwa ta addinin muslunci domin yin bayani kan muslunci ga dalibai.
Lambar Labari: 3481992    Ranar Watsawa : 2017/10/12